An Gabatar Da Ci Gaban Hadin Gwiwar Sin Da Sassan Kasa Da Kasa a Cop16 Kan Hana Kwararar Hamada …C0NTINUE READING HERE >>>
Rumfar kasar Sin a taron kasashe da suka kulla yarjejeniyar hana kwararar hamada ta MDD karo na 16 wato COP 16, ya gudanar da karamin taro a jiya Litinin, mai taken “Fasahar kiyaye muhalli da makoma mai kyau”, inda kasar Sin ta more dabarun samun ci gaban hadin gwiwarta da sauran kasashe a bangaren hana yaduwar hamada.
A yayin wannan taro, an gabatar da ci gaban gina lambun shan iska na kare muhalli tsakanin Sin da Afirka, wanda cibiyar nazarin halittu da yanayin kasa ta…
>