Shugaban ‘yan bindiga Ado Aleiro, wanda ya addabi Zamfara, yanzu yana wasan boye da sojoji saboda karin matsin da rundunar ke yi wa ‘yan ta’addaRundunar tsaro ta samu nasarori ta hanyar kai farmaki da dabaru kan ‘yan bindiga a yankunan Gabas da Yammacin Tsafe a jihar Zamfara Dan uwansa,…
An Gano Halin da Hatsabibin Dan Ta’adda, Aliero ke ciki, Ya Rikice kan Hare Haren Sojoji …C0NTINUE READING >>>>