washington dc —
An yi asarar rayuka da dama a turmutsutsin da ya faru yayin wani bikin kalankuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo.
Kakakin ‘yan sadan jihar Oyo SP Osefiso ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da aka rarrabawa manema labarai a Ibadan.
SP Osifeso ya tabbatar da mutuwar…
An Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Hannu A Turmutsutsin Oyo-Gwamna Makinde …C0NTINUE READING >>>>