An kashe wani matashi dan shekara 15 mai suna Saidu Udu a wani rikici da ya barke a garin Minna na Jihar Neja a ranar Asabar.
Jami’an ‘yansanda sun cafke mutum biyar da ake zargi da yunkurin tserewa daga wurin.
Rundunar ‘yansandan Jihar Neja ta tabbatar da faruwar lamarin, inda…
An Kashe Dan Shekara 15 Tare Da Cafke Mutum Biyar A Neja …C0NTINUE READING >>>>