‘Yan sanda sun cafke wasu mutum 15 da ake zargi da kone makarantar firamare ta Kandahar da ke a kwaryar jihar BauchiSP Ahmed Wakil ya ce rikici ya barke tsakanin matasa da mambobin CJTF, wanda ya kai ga kona makaranta da ofishin CJTFKwamishinan ‘yan sandan jihar, Auwal Mohammed, ya…
An Kona Makarantar Kandahar a Bauchi: Rigima Ta Kaure Tsakanin Matasa da Ƴan CJTF …C0NTINUE READING >>>>