An shiga jimami a jihar Kogi bayan an samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a babban birnin Lokoja a ranar Talata, 14 ga watan Janairun 2025Hatsarin motan wanda ya auku bayan wata babbar motar ɗaukar kaya ta. Ƙwacewa direbanta ya jawo asarar rayukan mutum shidaShugaban hukumar…
An Samu Asarar Rayuka a Wani Mummunan Hatsarin Mota, Mutum 60 Sun Jikkata …C0NTINUE READING >>>>