A yau, ma’aikatar cinikayya ta kasar Sin ta sanar a wani taron manema labarai cewa, a cikin watanni 11 na farkon shekarar da ta gabata, jarin da ba na zuba kudi kai tsaye ba na kasar Sin a kasashen waje ya karu da kashi 12.4 cikin dari a mizanin shekara-shekara, yayin da kuma kudaden…
An Samu Kyakkyawan Sakamako A Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Cinikayya Tsakanin Sin Da Sauran Kasashe A 2024 …C0NTINUE READING >>>>