An Shiga Alhini, Sarkin Fadar Zazzau Ya Koma ga Mahalicci Ana cikin Taro

Alhaji Rilwanu Yahaya Pate, Sarkin Yakin Zazzau, ya rasu a safiyar Alhamis, 30 Janairu, 2025 ana tsaka da taro a wani asibitiZa a yi jana’izar marigayin a gidansa dake Rimin Doko, Unguwar Kaura, a Birnin Zariya, tare da gudanar da sallah a misalin karfe 5:00Majiyar Legit Hausa ta…

An Shiga Alhini, Sarkin Fadar Zazzau Ya Koma ga Mahalicci Ana cikin Taro …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment