An Shiga Tashin Hankali a Jihar Filato, Wani Soja Ya Kashe Direban Adaidaita Sahu

Wani soja ya kashe direban adaidaita sahu a bakin kofar barikin sojoji na Rukuba Jos, jihar Filato bayan wata ‘yar hatsaniyaWani da abin ya faru a kan idonsa ya ce direban adaidaitan ya taka kafar sojan bisa kuskure amma soja ya daba masa wukaRundunar sojin Najeriya ta kama sojan da ya…

An Shiga Tashin Hankali a Jihar Filato, Wani Soja Ya Kashe Direban Adaidaita Sahu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment