An Shiga Tashin Hankali da Fitaccen Malamin Addini Ya Bata, an Bukaci Addu’o’i …C0NTINUE READING HERE >>>
Al’ummar jihar Anambra sun shiga jimami bayan bacewar wani babban malamin addinin Kirista a ranar Juma’aRahotanni sun tabbatar da cewa Rabaran Godwin Okpala ya bace yayin da yake kan hanyar zuwa garin UmuchuSai dai da aka tuntubi kakakin rundunar yan sanda, SP Tochukwu Ikenga ya ce bai samu labarin faruwar lamarin ba
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar Anambra – An…
>