Sanata Orji Uzor Kalu ya tabbatar da abin da ‘yan Najeriya ke kuka a kai na matsin tattalin arziki da kuma tsadar rayuwa Kalu, wanda ke wakiltar Abia ta Arewa a Majalisar dattawan kasar nan ya ce abubuwa sun kara tabarbarewa a mulkin nanAmma ya mika fatansa na sabuwar shekara, tare da…
“An Shiga Wahala bayan Zaben Tinubu,” Sanatan APC Ya Fadi Manufar Gwamnati …C0NTINUE READING >>>>