Shugaban kwamitin haraji na kasa, Taiwo Oyedele ya bayyana cewa wasu ‘yan Najeriya suna zaginsa da iyalinsa kan kudirin harajin Bola Tinubu Taiwo Oyedele ya ce duk da irin wannan kalubale, ba zai karaya ba wajen aiwatar da aikin gyaran tsarin haraji a NajeriyaHakan na zuwa ne yayin…
An Taso Shugaban Kwamitin Kudirin Harajin Tinubu a Gaba da Zage Zage …C0NTINUE READING >>>>