An Yi Arangama Tsakanin Yan Ta’adda, an Hallaka Hatsabibin Dan Bindiga yayin Rigimar

Rahotanni sun tabbatar da cewa an hallaka sanannen shugaban ‘yan bindiga, Kachalla Dogo Isah a wata arangama da wata kungiyar tubabbun ‘yan bindiga Rikicin ya faru ne a Dajin Kachia a ranar 7 ga Janairu, 2025, yayin da Dogo Isah ya yi yunkurin kwace shanu daga sansanin Kachalla Musa a…

An Yi Arangama Tsakanin Yan Ta’adda, an Hallaka Hatsabibin Dan Bindiga yayin Rigimar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment