An yi Kare Jini Biri Jini tsakanin ‘Yan Sanda da ‘Yan Bindiga

‘Yan sanda biyu sun rasa rayukansu yayin musayar wuta da masu garkuwa da mutane a Jihar Imo An kashe ‘yan bindiga uku, an kama wasu biyu, tare da kwato bindigogi shida da motoci guda biyuHakan na zuwa ne yayin da aka gwabza kazamin fada tsakanin ‘yan sanda da masu garkuwa da mutanen

An yi Kare Jini Biri Jini tsakanin ‘Yan Sanda da ‘Yan Bindiga …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment