An Yi Musayar Yawu da Wani Ɗan Majalisar Tarayya Ya Sanar da Komawa APC

An Yi Musayar Yawu da Wani Ɗan Majalisar Tarayya Ya Sanar da Komawa APC …C0NTINUE READING HERE >>>

Jam’iyyar LP ta kara yin babban rashi, ɗan Majalisar wakilai daga jihar Filato, Hon Dalyop Chollom ya sauya sheƙa zuwa APCKakakin Majalisar, Rt. Hon. Tajudeen Abbas ne ya karanta wasiƙar da Chollom ya aiko a zaman ranar Talata, 10 ga watan Disambar 2024Sai dai sauya shekar da haddasa musayar yawu tsakanin Tajudeen da shugaban marasa rinjaye, Hon. Kingsley Chinda

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…

>

Leave a Comment