An Yi Wa Shugaban Ƙasar Brazil Lula Da Silva Tiyatar Ƙwaƙwalwa 

An Yi Wa Shugaban Ƙasar Brazil Lula Da Silva Tiyatar Ƙwaƙwalwa  …C0NTINUE READING HERE >>>

An yi wa Shugaban ƙasar Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva, Tiyatar Ƙwaƙwalwa a daren jiya Litinin don cire wani jinin dake cikin ƙwaƙwalwarsa da ya shafi faɗuwar da ya yi a gida a watan Oktoba.

Likitoci sun bayyana a yau cewa tiyatar ta yi nasara kuma Lula mai shekaru 79 yana “lafiya” kuma yana samun kulawa a cikin ɗakin kula da masu saurin mutuwa.

Likitoci sun bayyana cewa an yi tiyatar ba tare da wata matsala ba kuma Lula yana “ samun lafiya, ana duba shi” a ɗakin…

>

Leave a Comment