An Yi Wa Yara Sama da Miliyan 10 Rijistar Haihuwa Cikin Watanni 3 A Nijeriya

Hukumar Kula da Yawan Jama’a ta Nijeriya (NPC), ta sanar da cewa ta yi wa yara sama da miliyan 10 rijistar haihuwa cikin watanni uku da suka gabata. 

Wannan ci gaba ya nuna yadda ake karɓar shirin rijistar haihuwa a ƙasar, wadda ita ce mafi yawan jama’a a Afrika.

Shugaban…

An Yi Wa Yara Sama da Miliyan 10 Rijistar Haihuwa Cikin Watanni 3 A Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment