Gwamnatin jihar Sokoto ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu ta rangwanta kan samar da ababen hawa ga ƴan AchaɓaGwamna Ahmed Aliyu ya ƙaddamar da rabon keke Napep da babura guda 1500 a kan ragin kaso 80% cikin 100%Ya bayyana cewa an ba da ababen hawan ne bisa farashi mai rahusa…
Ana Batun Tsadar Mai, Gwamnatin Sokoto Ta Samar da Shirin Saukaka Zirga Zirga …C0NTINUE READING >>>>