Ana Fama da Karancin Kudi, ‘Yan Sanda Sun Cafke Masu Kudaden Bogi …C0NTINUE READING HERE >>>
Dubun wasu mutane masu ɗauke da kuɗaɗen bogi ta cika a jihar Kano bayan jami’an rundunar ƴan sanda sun cafke suJami’an ƴan sandan sun cafke mutanen ne su uku bayan an samu kuɗaɗen bogi da suka kai jimillar N129bn a hannunsuKakakin rundunar ƴan sandan jihar ya bayyana cewa mutanen na ci gaba da ba da bayanai a binciken da ake yi domin gano masu samar da kuɗaɗen
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…
>