Tun daga yau Talata, an fara haramar tafiye-tafiye, kwanaki 15 gabanin zuwan ranar farko ta Bikin Bazara na al’ummar Sinawa na bana.
Ranar ta zamo ta farko cikin ranakun da ake yiwa lakabi da “Chunyun,” wato lokacin rububin tafiye-tafiye masu nasaba da Bikin Bazara na sabuwar…
Ana Hasashen Yawan Tafiye-Tafiye Za Su Kai Biliyan 9 Yayin Bikin Bazara Na Kasar Sin …C0NTINUE READING >>>>