Ana Jimamin Ɓatan Malami, Yan Bindiga Sun Bindige Malamin Addini, an Bukaci Addu’o’i

Yan bindiga sun hallaka Rabaran Tobias Chukwujekwu Okonkwo bayan harin da aka kai masa a jiya Alhamis Wani Fasto, Rabaran Raphael Ezeogu ya bayyana cewa an kashe marigayi Tobias tsakanin karfe 7 da 8 na dareMajami’ar Katolika ta Nnewi a jihar Anambra ta roƙi mabiya su yi addu’o’i…

Ana Jimamin Ɓatan Malami, Yan Bindiga Sun Bindige Malamin Addini, an Bukaci Addu’o’i …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment