Ana Jimamin Mutuwar Ciyaman, Mataimakin Karamar Hukuma Ya Rasu …C0NTINUE READING HERE >>>
Mataimakin shugaban karamar hukumar Ikale ta Arewa a jihar Ondo, Owonola Emmanuel Abiodun ya rasu bayan fama da rashin lafiya Gwamna Lucky Orimisan Aiyedatiwa ya bayyana rasuwar Owonola Emmanuel Abiodun a matsayin babban rashi ga jihar Ondo Hakan na zuwa ne yayin da wani shugaban karamar hukuma ya rasu a jihar Neja a sanadiyyar mummunan hadarin mota
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo…
>