Wasu miyagun ƴan bindiga da ake tsammanin ƴan kungiyar asiri ne sun kashe jigon APC a jihar Ondo, Fisayo Oladibo ranar Litinin, 6 ga watan JanairuMarigayin tsohon shugaban matasan APC ne a Owo da ke ƙaramar hukumar Owo kuma ya taɓa tsayawa takarar ciyaman a mulkin marigayi…
Ana Jimamin Rasuwar Sakataren Gwamnati, An Hallaka Wani Jagoran APC a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>