“Ana Jin Jiki:” Kusa a APC Ya Fadi Makomar Tinubu Idan Za a Sake Zabe a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
Kusa a jam’iyya mai mulki ta APC ya bayyana cewa tabbas ‘yan kasar nan su na cikin mawuyacin hali a yanzuBarista Ismael Ahmed ya ce ko shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da cewa ‘yan kasa na cikin wahalaJigon ya kara da bayar da tabbacin zai yi wahala shugaban ya sake nasara idan har za a yi zabe a wannan halin
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka…
>