Abuja – Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya ranar da zai gabatar da kasafin kudin Najeriya na shekarar 2025 ga majalisar tarayya.
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida
A ranar 14 ga watan Nuwamba ne shugaban kasar ya sanar da kudurinsa na gabatar da Naira tiriliyan 48 a matsayin kasafin na 2025.
Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da kasafin 2025 mako mai zuwa. Hoto:…
Ana Rigima kan Gyaran Haraji, Tinubu Ya Sanya Ranar da Zai Gabatar da Kasafin 2025 …C0NTINUE READING >>>