Ana Zargin Fitacciyar Jarumar Kannywood da Neman Mata? Ƴar TikTok Ta Ƙaryata Kanta …C0NTINUE READING HERE >>>
‘Yar TikTok, Khadija mai bakin ‘kiss’ ta fito ta karyata wani ikirari da ta yi na cewa tana da bidiyon Momee Gombe tana madigoA ‘yan kwanakin nan, soshiyal midiya ta dauki zafi tun bayan da aka fara yada zargin cewa jarumar Kannywood tana neman mataA wani sabon bidiyo da aka fitar, an ga Khadija tana ba Momee Gombe hakuri, yayin da take wanke ta daga wannan babban zargi
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama…
>