Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi jam’iyyar APC mai mulki da amfani da ƙarfi wajen hana ‘yan hamayya ‘yancin faɗin albarkacin baki.
Atiku, ya mayar da martani ne kan kalaman Sakataren Yaɗa Labaran APC, Felix Morka, wanda ya gargaɗi Peter Obi na…
APC Na Mulkin Danniya A Nijeriya – Atiku …C0NTINUE READING >>>>