APC Ta Kassara PDP a Zamfara, Dan Majalisar Tarayya Ya Karbi Mutane 1,500

APC Ta Kassara PDP a Zamfara, Dan Majalisar Tarayya Ya Karbi Mutane 1,500 …C0NTINUE READING HERE >>>

Jam’iyyar APC ta yi wa Gwamna Dauda Lawal Dare illa a jihar Zamfara bayan karbar masu sauya sheka daga adawaHon. Aminu Sani Jaji shi ya karbi sababbin tuban zuwa APC da suka kai mutane 1,500 daga jam’iyyu daban-daban Jam’iyyun da mambobin nasu da suka koma APC sun hada da PDP da APGA da YPP da wasu ƙananan jam’iyyu

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

Jihar Zamfara -…

>

Leave a Comment