Juma’ar kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na nuna alamar kyau duba da yadda Larabar ta ta ke a halin yanzu, Arsenal dai ta kasa lashe kofin gasar Firimiya shekaru biyu a jere inda Manchester City ke lashewa.
Amma a wannan karon iyalan na Wenger kamar yadda ake masu kirari na…
Arsenal Ta Matsawa Liverpool Ƙaimi Bayan Doke Tottenham A Emirates …C0NTINUE READING >>>>