Asiri Ya Tonu: Mutanen Gari Sun Yi Tara Tara, Sun Kama Babban Mawaƙi Ɗauke da Kan Mace

Abuja – Wani mai waƙoƙin yabo na addinin kirista a Najeriya, Oluwatimileyin Ajayi ya shoga hannun jami’an tsaro ɗauƙe da kokon kan wata mace da aka gano budurwarsa ce.

An ruwaito cewa an kama mawakin yabon ne a kusa da wata coci ranar Lahadin da ta gabata, 12 ga watan Janairu, 2025.

Asiri Ya Tonu: Mutanen Gari Sun Yi Tara Tara, Sun Kama Babban Mawaƙi Ɗauke da Kan Mace …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment