Atiku Ya Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Karramawar Sojin Da Aka Yiwa Seyi Tinubu

washington dc — 

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar yayi tir da karramawar sojin da aka yiwa Seyi Tinubu da ga Shugaba Bola Tinubu, inda ya bayyana hakan da zubar da mutuncin dadaddiyar al’adar rundunar sojin Najeriya.

Ya bukaci a gaggauta gudanar da bincike a kan lamarin,…

Atiku Ya Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Karramawar Sojin Da Aka Yiwa Seyi Tinubu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment