Atiku Ya Dauki Nauyin karatun ‘Ya’yan Talakawa, Ya Raba Tallafi

Atiku Ya Dauki Nauyin karatun ‘Ya’yan Talakawa, Ya Raba Tallafi …C0NTINUE READING HERE >>>

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kammala shirin tallafa wa makarantun gwamnati da ɗalibai a AdamawaA wannar shekarar, shirin ya mayar da hankali kan makarantu 18 na yankin Ganye, inda aka raba kayan karatu da na koyarwaHaka zalika, an zakulo ɗalibai 10 masu hazaka sosai aka ba su tallafi domin ci gaba da karatu a matakai na gaba a karkashin shirin

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma…

>

Leave a Comment