“An Shiga Wahala bayan Zaben Tinubu,” Sanatan APC Ya Fadi Manufar Gwamnati
Sanata Orji Uzor Kalu ya tabbatar da abin da ‘yan Najeriya ke kuka a kai na matsin tattalin arziki da kuma tsadar rayuwa Kalu, wanda ke wakiltar Abia ta Arewa a Majalisar dattawan kasar nan ya ce abubuwa sun kara tabarbarewa a mulkin nanAmma ya mika fatansa na sabuwar shekara, tare da… “An Shiga Wahala … Read more