An Shiga Tashin Hankali a Gombe Yayin da Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Sama da Mutum 5
Hatsarin mota a kan titin Kaltungo-Cham ya yi sanadin mutuwar mutane bakwai, yayin da 31 suka samu raunuka daban-dabanHukumar kiyaye hadurra ta jihar Gombe ta danganta hatsarin da matsalar birki, wanda ya jawo kifewar tirela dauke da mutane 38FRSC ta gargadi mutane da su guji hawa… An Shiga Tashin Hankali a Gombe Yayin da Hatsarin … Read more