Amurka Ta Ja Kunnen Matafiya Ƙasashe Bakwai A Afrika
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanya ƙasashe bakwai na Afrika a cikin matakin gargadi na “Kada Ku Yi Tafiya” a watan Disamba 2024, bisa ga rahoton binciken tsaro mai zurfi. Kasashen sun haɗa da Libya, Mali, Somaliya, Sudan ta Kudu, Sudan, Burkina Faso, da Jamhuriyar Afirka… Amurka Ta Ja Kunnen Matafiya Ƙasashe Bakwai A Afrika … Read more