‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutum 16 A Kaduna
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 16 a ƙauyen Mararraba Mazuga da ke ƙaramar hukumar Kachia a Jihar Kaduna. Lamarin ya faru tsakanin ƙarfe 11 na daren ranar Alhamis zuwa ƙarfe 12 na safiyar Juma’a. Mutum biyu sun tsere daga hannun maharan, yayin da aka saki mutum bakwai… ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da … Read more