Gwamna Sule Ya Rattaba Hannu Kan Dokar Samar Da Wutar Lantarki Mallakin Jihar Nasarawa
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya rattaba hannu kan kudirin dokar da ta bai wa jihohi damar samar da wutar lantarki tare da rarrabawa al’ummar jihar. Rattaba hannu kan dokar samar da wutar lantarki ta jihar Nasarawa 2024, wani muhimmin mataki ne na ganin an samar da dokar… Gwamna Sule Ya Rattaba Hannu Kan … Read more