Ba a Gama Makoki a Sokoto ba, Jirgi Ya Sake Jefa Bam Ya Kashe Bayin Allah a Zamfara

Zamfara – Mutane da dama ake samun labarin cewa sun mutu a wani a kauye da ake kira Kakindawa a karamar hukumar Muradun a Zamfara.

Bayanai sun nuna ana zargin jirgin saman jami’an tsaro ya sake jefa bam wanda ya yi sanadiyyar mutuwar wanda ba su ji ba, ba su gani ba.

Dazu da safe wani…

Ba a Gama Makoki a Sokoto ba, Jirgi Ya Sake Jefa Bam Ya Kashe Bayin Allah a Zamfara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment