Ba Dole Sai Da Katin PVC Za A Kaɗa Ƙuri’a Ba Nan Gaba

Hukumar zaɓe ta Kasa (INEC) na tunanin amfani da takardun zaɓe na kwamfuta ga waɗanda ba su da katin zaɓe na dindindin (PVC) a lokacin zabe.

Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana wannan ra’ayi a yayin taron musayar shawara da ra’ayoyi da shugabanni masu gudanar da zaɓe na jihohi (RECs) a Abuja, inda ya ce PVCs ba zai zama ƙa’ida ta kaɗa ƙuri’a ba a yanzu, musamman da shigar da tsarin na’ura zamani (BVAS).

Yakubu ya bayyana cewa hukumar ta fitar da…

Ba Dole Sai Da Katin PVC Za A Kaɗa Ƙuri’a Ba Nan Gaba …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment