Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya zargi Gwamna Bala Muhammed da sukar kudirin harajin saboda saboda son raiMalamin ya zargi gwamnan Bauchi da wasu malamai da amfani da dokokin haraji da rikicin Najeriya da Nijar don cimma ribar siyasaGwamna Bala Mohammed ya na daga cikin na gaba a…
“Ba Ka da Bakin Sukar Tinubu,” Malamin Musulunci Ya Caccaki Gwamnan Bauchi …C0NTINUE READING >>>>