Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya ba da nishaɗi a fadar mai martaba sarkin Ebira watau Ohinoi na EbiralandA wani faifan bidiyo da ke yawo an ga Yahaya Bello tare da Gwamna Ododo suna tiƙar rawa cikin farin ciki a gaban basarakenWannan dai na zuwa ne bayan tsohon gwamnan ya samu…
“Ba Kunya”: Gwamna a Arewa da Magabacinsa Sun Tiƙa Rawa a Gaban Sarki, Bidiyo Ya Fito …C0NTINUE READING >>>>