Ba Malami Ba Ne Ni A Zahiri Kamar Yadda Wasu Ke Xaukata -Kabiru Nakwango

Guda daga cikin dattawa a Masana’antar Kannywood, wanda ya daxe ana damawa da shi; tun daga shirin wasan dave, wasan kwaikwayo zuwa shirye-shiryen da ake aiwatarwa a halin yanzu; Kabiru Nakwango a wata tattaunawa da aka yi da shi ya bayyana cewa, fitowa da yake yi a matsayin malamin…

Ba Malami Ba Ne Ni A Zahiri Kamar Yadda Wasu Ke Xaukata -Kabiru Nakwango …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment