“Ba Mu Son Kowa Ya Kwana da Yunwa,” Shugaba Tinubu Ya Shirya Wadata Abinci a Najeriya

“Ba Mu Son Kowa Ya Kwana da Yunwa,” Shugaba Tinubu Ya Shirya Wadata Abinci a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kudiri anuyar wadata ƴan Najeriya da abinci ta yadda babu wanda zai kwanta da yunwaƘaramin minista noma da samar da abinci, Aliyu Abdullahi ya ce za su duk mai yiwuwa wajen ganin abinci ya wadata a ƙasar nanWannan dai na zuwa ne a loƙacin da ƴan Najeriya ke ci gaba da nuna damuwa kan hauhawar farashin kayan abinci

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau…

>

Leave a Comment