“Ba Siyasa ba Ce”: Dalilin da Ya Sa Gwamna Bala Ke Sukar Tsare Tsaren Bola Tinubu

Gwamnan Bauchi ya ce babu wata ƙulalliyar siyasa da ta sa yake sukar tsare-tsarwn shugaban ƙasa, Bola Ahmed TinubuSanata Bala Mohammed ya ce yana faɗawa shugaban gaskiya ne domin tunatar da shi nauyin da Allah ya ɗora masa na yi wa al’umma adalciYa ce dole ne shugaban ƙasa ya nemi…

“Ba Siyasa ba Ce”: Dalilin da Ya Sa Gwamna Bala Ke Sukar Tsare Tsaren Bola Tinubu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment