Ba Za Mu Bari A Yi Wa Olmo Rajista A Barcelona Ba

Shugaban gasar La Liga, Javier Tebas ya ce har yanzu La Liga tana fafutukar ganin ba a yi wa dan wasan gaban Barcelona Dani Olmo rajista ba a karo na biyu, La Liga da Hukumar Kwallon Kafa ta Spain (RFEF) ba su yi wa Olmo rajista ba a ranar 1 ga watan Janairu bayan Barça ta kasa…

Ba Za Mu Bari A Yi Wa Olmo Rajista A Barcelona Ba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment