Ba Zan Yi Ƙasa A Gwuiwa Ba Wajen Ceto Manchester City Ba

Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce ba zai yi ƙasa a gwuiwa ba yayin da yake da niyyar sauya salon da zakarun na gasar Firimiya suke yi a halin yanzu domin ganin sun dawo cikin hayyacinsu duba da cewar sun kwana biyu ba tare da ɗanɗana daɗin nasara a wasannin baya bayan nan da…

Ba Zan Yi Ƙasa A Gwuiwa Ba Wajen Ceto Manchester City Ba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment