Ba Zancen Karɓa-Karɓa A Shugabancin Nijeriya, Na Gari Ake Buƙata

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya buƙaci ‘yan Nijeriya da su fifita sahihancin ‘yan takara maimakon batun karɓa-karɓa da ya mamaye zancen zaɓen 2027.

Da yake magana a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Channels…

Ba Zancen Karɓa-Karɓa A Shugabancin Nijeriya, Na Gari Ake Buƙata …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment