Jam’iyyar APC ta ƙara samun ƙaruwa a jihar Abia da ke Kudu maso Gabashin Najeriya bayan sauya sheƙar tsohon shugaban APC Wani ƙusa a PDP kuma fitaccen ɗan kasuwa a Abia, Cif Kelvin Jumbo Onumah ya jagoranci dubannin magoya bayansa, sun koma jam’iyyar APCShugaban APC na Abia, Dr….
Babban Jigon PDP kuma Fitaccen Ɗan Kasuwa da Magoya Baya 6,000 Sun Koma APC …C0NTINUE READING >>>>