Babban Layin Wutar Lantarki Ya Samu Matsala ta Farko a 2025? TCN Ya Yi Bayani

FCT Abuja – Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya (TCN) ya karyata rahotannin da ke cewa babban layin wuta ya lalace a ranar Asabar, 11 ga watan Janairu.

Tun farko dai an fara raɗe-raɗin cewa babban layin wuta na ƙasa ya rushe ranar Asabar, lamarin da zai jefa ƴan Najeriya…

Babban Layin Wutar Lantarki Ya Samu Matsala ta Farko a 2025? TCN Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment