Daya daga cikin manyan malamai a Daarul Hadith Salafiyyah Kaduna, Sheikh Abdullahi Assalafiy ya rasuAn ruwaito cewa ya kasance mai kawaici, haquri, da yawan rubuce rubuce kuma ɗalibi ne na Sheikh Albani ZariaMalaman addinin Musulunci a gida da wajen Najeriya sun fara tura sakon…
Babban Malamin Musulunci, Jagora a Cibiyar Albani Zariya Ya Rasu …C0NTINUE READING >>>>